-
Addini
Ma’aikatar Hajji da Umrah ta bukaci maniyyata da su guji yin barci a masallacin Harami
An bayyana cewa, wajibi ne alhazai su guji kwanciya ko barci musamman a tituna, wuraren sallah, a cikin hanyar motocin…
Read More » -
Tsaro
’Yan bindiga sun kashe mutane da dama sun kuma yi awon gaba da wasu a kauyukan Zamfara
Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton ‘yan ta’adda ne sun kai hari kauyen Kwatar da ke kusa da Gidan…
Read More » -
Siyasa
Atiku ya shigar da sabuwar kara a gaban kotun kasar Amurka yana neman a saki bayanan karatun Tinubu.
Phrank Shuaibu ya kara da cewa bayanan karatun Tinubu tun daga firamare har zuwa jami’a akwai tantama. Dan takarar shugaban…
Read More » -
Wasanni
Elon Musk ya ce za a haska fafatawarsa da Mark Zuckerberg ta wasan ‘Cage’ kaitsaye a shafin X wanda aka fi sani da twitter.
Mark Zuckerberg Vs Elon Musk Ma’abota shafukan sada zumunta sun yi ta musayar kalamai kan yuwuwar wasan kejin wasan martial…
Read More » -
Siyasa
Lokaci Ya Yi Da Yakamata Ka Koma APC, Ganduje Ya Fadawa Kwankwaso
Shugaban jam’iyyar APC mai mulki na kasa Dakta Abdullahi Umar Ganduje Shugaban jam’iyyar APC mai mulki na kasa Abdullahi Umar…
Read More » -
Rahotanni
‘Ba ka da mai ba da shawara kan tsaro’ | ‘Ba za ka iya hana ‘yan bindiga zubar da jini ba’ – Bello Matawalle ga Dauda Lawal
Bello Matawalle, tsohon gwamnan Zamfara, ya zargi Daudu Lawal, wanda ya gaje shi, da yi masa “bakin siyasa” a maimakon…
Read More » -
Uncategorized
Wata Sabuwa: Farashin litar man fetur na iya komawa sama da N700 a watan Satumba
Tabarbarewar farashin man fetur ya samo asali ne sakamakon farashin danyen mai da ya ninka sau uku a cikin makonni…
Read More » -
Uncategorized
An bude shafi mai suna Comr Abba Sani Pantami, a kafar sadarwa ta Facebook.
(Profile) CEO Comr Abba Sani Pantami NIG LTD Shafin Comr Abba Sani Pantami NIG LTD, kamfanin labarai ne mai zamanshi…
Read More » -
Rahotanni
Juyin Mulki: Sojojin Najeriya za su iya kwace Nijar cikin sa’o’i 13 kacal – Bashir El-Rufai
Bashir El-Rufai Bashir, dan tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya yi ikirarin cewa sojojin Najeriya na iya kwace babban…
Read More »
