-
Lafiya
Zamfara ta zama cibiyar bullar cutar shan inna a Najeriya, Sultan Abubakar ya koka
Jihar Zamfara dake arewa maso yammacin Najeriya ta zama cibiyar masu fama da cutar shan inna, inda aka samu kashi…
Read More » -
Kasashen Ketare
Za mu iya mamaye Nijar – Amurka ta yiwa gwamnatin Soji ta Nijar barazana
Amurka ta gargadi gwamnatin Jamhuriyar Nijar cewa za a iya tura Amurka ta shiga aikin soja idan har shugabannin sojojin…
Read More » -
Siyasa
Tawagar lauyoyin Amurka sun ce sun yi matukar mamakin yadda Shugaba Bola Tinubu yake yunkurin hana fitar da bayanan sa na jami’ar Chicago
Shugaba Bola Tinubu [Credit: Tinubu] Tawagar lauyoyin Amurka sun ce sun yi matukar mamakin yadda Shugaba Bola Tinubu ke son…
Read More » -
Kasuwanci
Farashin Dala A Kasuwar Bayan Fage Ya Tashi Zuwa N900/$1.
Naira ta sami faduwar daraja, yayin da ta koma 900/$1 a daidai a kasuwa a ranar Talata, 8 ga watan…
Read More » -
Kasuwanci
Kamfanonin Siminti na Dangote da BUA sun kashe Naira biliyan 205 wajen siyan man fetur da wutar lantarki a cikin rabin shekara.
Dangote Cement Plc da BUA Cement Plc sun kashe zunzurutun kudi har Naira biliyan 204.925 na man fetur da wutar…
Read More » -
Kasuwanci
Da Dumi Dumi: Masu rubutu a kafafen sada zumunta a Najeriya sun fara karbar kudadensu na farko daga shafin X wanda aka fi sani da twitter.
Elon musk (Hoto: Gettyimage) Masu kirkirar rubutu masu tasiri a kafafen sada zumunta a Najeriya sun fara karbar kudadensu na…
Read More » -
Siyasa
Bola Tinubu ya shigar da bukatar neman a hana wata kotu a Amurka sakin bayanansa na jami’ar Chicago ga Atiku Abubakar
Shugaban na Najeriya ya ce bai kamata a fitar da bayanan karatunsa ba saboda sun fada karkashin dokar sirri ta…
Read More »


