-
Al'adu
Kan Sarautar Zazzau Karatun El rufa’i ya dawo baya, wani bawan allah ya tura masa sabon littafi a Twitter kuma El rufa’in yace littafin zai zama na hudu A cikin karatunsa..
Cigaba da karance karancen littafin domi gano sarkin da zai bunkasa darajar masarautar Zazzau wani bawan allah ya turawa Gwamna…
Read More » -
Kasashen Ketare
Firaministan Togo Da Mambobin Gwamnatinsa Sun Yi Murabus.
Fadar shugaban kasa a Togo ta sanar da murabus din Fira ministan kasar, Komi Sélom Klassou, da shi da illahirin…
Read More » -
Ilimi
Wallahi Ba Ni Na Kona Takarduna Ba, Labarin Da Ake Yadawa Akaina Karya Ne, Abin Ya Tayarmin Da Hankali Matuka, Inji Matashi Auwal Usman.
Matashin da aka ce ya kona takardunsa saboda ya kasa samun aiki ya karyata labarin, inda yace labarin da ake…
Read More » -
Siyasa
Ina Jiyewa Shugaba Buhari Tsoron Kamun Da Allah Zai Yi Masa, Saboda Tsaron Nan Dai Shi Yayi Alkawarin Kawo Shi Inji Dr. Naja’atu Bala Muhammad.
Matsalar Tsaro: Hajiya Naja’atu Ta Bara Shahararriyar ‘Yar siyasarnan, Hajiya Naja’atu Bala Muhammad ta nuna takaicinta akan yadda matsalar tsaro…
Read More » -
Siyasa
Ina So ‘Yan Najeriya Su Yaba Da Cewa Na Mutunta Su A Matsayinsu Na ‘Yan Najeriya, Kuma Hakan Ya Rataya A Wuyana Ne, Don Tsaronsu Yana Hannun Allah Kuma Yana Hannun Gwamnati Wadda Nake Jagoranta~Shugaba Buhari.
Na Gode Maka Da Kakawo Mataimakin Ka Don Ya Ganni Bayan Ka Kayar Da Jam’iyya Ta, Buhari Ya Cewa Obaseki…
Read More » -
Tsaro
Janar Buratai Ya Tuhumi Jami’an Da Ke Aiki A Kan Cikakkiyar Biyayya.
Shugaban hafsin sojan kasa, Laftana-Janar Tukur Buratai a ranar Juma’a, ya bukaci Jami’an da ba su da kwamishinoni da su…
Read More » -
Kasashen Ketare
Sojojin Chadi Sun Ragargaji ‘Yan Boko Haram.
Sojojin Chadi sun kashe ‘yan Boko Haram 20 tare da ceto fararen hula 12, ciki har da yara tara, da…
Read More »