-
Tsaro
A Karo Na Biyu Boko Haram, Sun kai hari Kan Tawagar Zulum Yau.
A yau juma’a ne Mayakan Boko Haram Suka kai harin kan tawagar Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum, a…
Read More » -
Kasuwanci
Tallafin Kudin Da Gwamnatin Buhari Ta Ware Zata Bawa ‘Yan Najeriya Na Naira Dubu 50 Tsawon Wata Uku (Survival) Kyauta Ne Ba Bashi Ba. Naira Bliyan 75 Gwmnati Ta Warewa Tallafin, Ga Bayanin Yadda Zaku Sami Naku Da Kuma Link Din Da Zakuyi Rijista.
Gwamnati ta ware Biliyan 75 domin tallafawa ‘yan Najeriya, saboda jin jiki da al’umma sukayi sakamakon cutar Korona Bairos. Yadda…
Read More » -
Tsaro
Kasa Da Mako Daya Da Kashe Kanar Bako A Borno, ‘Yan Ta’addan Katsina Sun Kashe Wani Kanar Din Sojan.
Sojojin Najeriya sun rasa wani babban hafsan hafsoshin soja daya (wanda aka ruwaito Kanar ne) da sojoji biyu. Birgediya Janar…
Read More » -
Al'adu
Wata Sabuwa: Tarihi ya nuna Garin Suleja sune sukafi cancanta da sarautar Zazzau: Roko El rufa’i
Tarhin sarautar Suleja da masarautar Zazzau Rubutawa: Mairo Muhammad Mudi a shafin ta na RAGAYA a cikin jaridar Leadership Kafin…
Read More » -
Tsaro
Sojoji Sunyi Fata Fata Da ‘Yan Ta’addan Boko Haram, Sun Kashe Mayaka Da Yawa.
Sojojin Sama Sunyi Fata Fata Da ‘Yan Ta’addan Boko Haram, Sun Kashe Mayaka Da Yawa.Hedikwatar tsaro (DHQ) ta ce, rundunar…
Read More » -
Siyasa
Yadda IGP Ya Kira Ni Kuma Ya Umurceni Da Na Bar Jihar Edo A Safiyar Ranar Zabe – Inji Gwamna Wike.
A cewar wani rahoto na jaridar The PUNCH, gwamnan Nyesom Wike na jihar Ribas ya ce Sufeto-Janar na ‘yan sanda,…
Read More »