-
Rahotanni
Duk Masu Cewa Akwai Yunwa A Najeriya Makaryata Ne, In Ji Babban Na Kusa Da Buhari.
Daya daga cikin manyan na kusa da shugaba Muhammadu Buhari kuma tsohon dan majalisar wakilai, Farouq Adamu Aliyu, ya bayyana…
Read More » -
Siyasa
Siyasa Ba Gaba Ba: Kwankwaso Ya Ziyarci, Wamako.
Tsohon gwamnan Jihar kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, Ya Ziyarci Tsohon Gwamnan Jihar Sokoto Sanata Aliyu Magatakadda Wamako. Kwankwason ya…
Read More » -
Tsaro
‘Yan bindiga Sun Kashe Sarkin Tauri, Sun Sace Mutane A Katsina.
Wasu ‘yan bindiga sun kashe wani mutum mai suna Ashiru Aliyu mai shekaru 50 da safiyar ranar Litinin a Kauyen…
Read More » -
Ilimi
Gwamnatin Kano Zata Kashe Zunzurutun Kudi Har Biliyan N4.66bn A Shekara Don Ciyar Da Daliban Makarantun Kwana.
Kwamishinan Ilimi na jihar Kano, Muhammad Sunusi Kiru, a ranar Talata ya ce gwamnatin jihar ta ware zunzurutun kudi har…
Read More » -
Kasuwanci
Mun Kusa Mu Hana Shigo Da Madara Da Kifi Najeriya, Inji Gwamnatin Tarayya.
Da sannu zamu dakatar da shigo da kifi, madara, FG. Gwamnatin tarayya a ranar Talata, ta ce nan ba da…
Read More » -
Kasashen Ketare
Ingila Ta Yi Barazanar Kwace Kadarorin Duk Wadanda Suka Sake Sukayi Magudi A Zaben Edo Na Kasashen Waje.
A wata sanarwa da ofishin jakadancin Burtaniya da ke Najeriya ya fitar yau talata, ya ce kwace kadarorin irin wadannan…
Read More » -
Tsaro
An Sace Jami’in DSS, An Nemi N100m A Matsayin Kudin Fansa.
Awanni kadan bayan wasu ‘yan bindiga sun kashe jami’in DSS, Sadiq Bindawa a Katsina, an sake garkuwa da wani jami’in…
Read More » -
Kasashen Ketare
Amurka Zata Kaddamar Da Hare-hare 1,000 Akan Iran ~ Trump.
Shugaban Amurka, Donald Trump, a ranar Talata, ya sha alwashin kai wa Iran hari idan ta rama kisan da aka…
Read More »