-
Tsaro
Sojoji sun kashe yan ta’adda, sun kuma kubutar da mutane 28 da akayi garkuwa dasu a jihar Katsina
Rundunar Sojojin Nageriya Operation Sahel Sanity sun kubutar da mutane 14 da suka hada da mata biyu da ‘yan ta’adda…
Read More » -
Siyasa
Magudin Zabe: Kasar Amurka Ta Haramtawa Ganduje Da El-Rufa’i Da Yahaya Bello Da Adams Oshiomhole Bizar Shiga Kasar.
Tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na kasa, Adams Oshiomhole, Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, da Gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje, suna daga…
Read More » -
Tsaro
‘Yan Sanda Sun Yi Martani Yayin Da Wasu’ ‘Yan Bindiga Suka Kai Hari Kan Jirgin Kasa Da Ke Zuwa Kaduna.
Rundunar ‘yan sanda reshen jihar Kaduna ta karyata rahotannin da ke cewa wasu‘ yan bindiga sun kaiwa wani jirgin kasa…
Read More » -
Tsaro
‘Yan Boko Haram Sun Zo Wajena, Na Tsira Daga Sharrinsu, Rayuwata Tana Cikin Hadari – Inji Mailafia.
Wani tsohon Mataimakin Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Obadiah Mailafia, ya yi ikirarin cewa rayuwarsa na cikin hadari. “Inda na…
Read More » -
Tsaro
Wannan Shine Abin Da Yafaru Mafi Muni A Gwamnatin Buhari, Najeriya Ce Ta 3 A Duniya A Jerin Ta’addanci~ APC- CG.
Matsayi na 3 na Najeriya a jerin ta’addancin duniya mafi munin abin da ya faru da gwaminatin Buhari —APC kungiyar…
Read More » -
Al'adu
Sha’awarmu Ga Kudu Maso Gabas Tattalin Arziki Ne Kawai~ Miyetti Allah Ta Fadawa Igbo.
kungiyar Fulani Makiyaya ta Miyetti Allah (MACBAN) ta tabbatar wa ‘yan kabilar Ibo cewa muradin mambobinta ba shi ne kwace…
Read More » -
Kasashen Ketare
Kasar Amurka Ta Sanya Takunkumin Biza Ga Wasu ‘Yan Siyasa Masu Magudin Zabe A Najeriya.
Kasar Amurka karkashin ikon Shugaba Donald Trump ta sanya takunkumin biza ga wasu ‘yan siyasar Najeriya da aka samu da…
Read More » -
Tsaro
Yadda Mataimakina Ya Ceci Rayuwata Lokacin ‘Yan Boko Haram Suka Yimin Kwanton Bauna, Inji Burutai..
Babban hafsan sojan kasa, Laftanar Janar Tukur Buratai, a ranar Litinin, ya ba da labarin yadda mataimakinsa, Laftanar Janar Lamidi…
Read More »