-
Bamu Da Hannu A Gayyatar Da DSS Tayiwa Ghali Na’Abba, ‘Yan Siyasa Na Gaske Kadai Muke Kulawa, Cewar Fadar shugaban kasa.
Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe Fadar shugaban kasa ta yi magana akan yanda ake danganta kalaman da tsohon kakakin majalisar…
Read More » -
Tsaro
Hukumar Soji Ta Yiwa Gwamnatin Jihar Borno Tonon Silili.
Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe Bayan zargin cewa akwai kananan hukumomi 17 dake karkashin harin Boko Haram a Borno, hukumar…
Read More » -
Siyasa
Sa’insa Ta Barke Tsakanin Jam’iyyar PDP Da APC A Jihar Edo Biyo Bayan Harbe-Harbe Da Ya Faru A Jihar.
Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe Yayin da jam’iyyar adawa ta PDP ke zargin APC da yi wa jam’iyyar su zagon…
Read More » -
Rahotanni
IBB Gwarzon Shugaba Ne Inji Sanata David Mark
Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata David Mark ya taya tsohon Shugaban kasa kuma Kwamandan Rundunar Sojojin Najeriya, Janar Ibrahim Badamasi…
Read More » -
Tsaro
Shugaban Yan Sanda Ya Bada Umarnin Tabbatar Da Tsaro A Yayin Zaben Gwamnonin Edo Da Ondo.
Sufeton yan sandan Najeriya Mohammad Abubakar yayi Kira ga Kwamishinonin Yan Sandan Jihohi 36 Na Kasar Nan da su Tabbatar…
Read More » -
Rahotanni
Mataimakin Shugaban Majalisar Jihar Neja Ya Roki Shugaban Kasa Buhari Kan Ruwan Baro.
A Yau Lahadi ne Mataimakin Shugaban Majalisar Jihar Neja Hon. Jibrin Ndagi Baba, da Wasu Yan Majalisun Tarayya suka Ziyarci…
Read More » -
Rahotanni
Zan Amsa Gayyatar DSS Ghali Na’Abba.
Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe Tsohon kakakin majalisa, Ghali Na’Aba ya ba ya bada tabbacin zai girmama gayyatar da hukumar…
Read More » -
Rahotanni
Ya kamata ‘Yan Jarida Su Rika Bibiyan Tarihi Yayin Gudanar Da Aikin Su Na Jarida, Inji Barrista El-zubayr Abubakar.
Idan zasuyi rubutu su maida hankali akan abubuwa da suka shafi haɗin kan ƙasa. Tun a zamanin mulkin Sojoji Ƴan…
Read More »