-
Rahotanni
Daurin Shekaru 15 Da Wani Mahaifi Yayiwa Ɗansa Wanda Aka Ce Hafizi Ne A Gidansu Cin Zarafi Ne Da Rashin Sanin Darajar Dan_Adam.
Daga Kais Dauda Sallau Wannan wani matashi ne wanda a ka ce Hafizi ne (mahaddacin Al-qur’ani) matashin dan shekara 31…
Read More » -
Tsaro
‘Yan Boko Haram Sun Kashe Sojojin 3 Wasu Da Dama Sun Bace A Wani Sabon Hari Da Sukakai A Borno.
Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe Rahotanni daga jihar Borno dake Arewa maso gabasgin Najeriya na cewa sojoji akalla 3 ne…
Read More » -
Tsaro
Ƴan Ta’adda Sun Hanamu Zuwa Gonakin Mu, Inji Abbas Abdullahi (Sarki Baƙin Iyatawa)
Matsalar Tsaro Na Cigaba Da Ta’azzara A Jihar Kaduna. Ƴan Ta’adda na cigaba da ayyukan su a yankin Giwa Muna…
Read More » -
Siyasa
Ko A Baiwa Inyamuri Shugabancin Najeriya Ko Kuma Ta Watse A 2023, Inji Tsohon Shugaban PDP Nwodo.
Tsohon gwamnan Enugu kuma tsohon shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Dr Okwesilieze Nwodo ya bayyana cewa a shekarar 2023 Inyamurine…
Read More » -
Nishadi
Talauci Da Jahilci Ne Ke Kawo Yawaitar Fyade Da Ta’addanci A Arewa, Inji Barr. Khalil Kabir Mantissa.
Wani Lauya Mai Zaman Kansa Mai Suna Barrister Khalil Kabir Mantissa ya ce “Talauci da Jahilci sune matsalolin da suka…
Read More » -
Kasashen Ketare
Daular Larabawa Ta Aiko Da Tallafin Kayan Abinci Zuwa Najeriya.
Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe Firayim Ministan Hadaddiyar Daular Larabawa, Sheikh Mohammed bin Rashid Al Maktoum, ya umarci jami’ai a…
Read More »