-
Kasashen Ketare
ASUU: Ta Koka Da Yunkurin Ganduje Na Mayar Da Asbitin Jami’ar Wudil Gun Kasuwanci.
Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe Kungiyar Asuu rashen Jami’ar kimiyya da fasaha ta Wudul dake jihar Kano, sun nuna rashin…
Read More » -
Siyasa
Nasara 1 Tal Da APC Ta Samu A Gwamnatinta Itace Ta Daina Dorawa PDP Laifin Gazawarta, Inji Buba Galadima
Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe Tsohon na hannun damar shugaban kasa, Injiniya Buba Galadima ya bayyana cewa nasara daya da…
Read More » -
Siyasa
DSS Sun Gayyaci Ghali Umar Na Abba Saboda Ya Kalubalanci Gwamnatin Buhari.
Daga Kabiru Ado Muhd Hukumar ‘yan sandan farin kaya DSS sun gayyaci tsohon shugaban majalisar dokokin Najeriya Hon Ghali Umar…
Read More » -
Tsaro
Ku Dorawa Shugabannin Tsaro Laifin Yan Fashi Da Makami Ba Buhari Ba, Inji Gwamnan Katsina.
Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe Gwamnan jihar Katsina, Aminu Masari, a ranar Asabar ya zargi shugabannin tsaro don cigaban ta’addanci…
Read More » -
Addini
Kungiyar Lauyoyi Musulmai Ta Goyi Bayan Hukuncin Kisa Kan Wanda Yayi Batanci Ga Annabi Muhammadu S.A.W.
Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe A sanarwar da shugaban kungiyar reshen jihar Kano Muhammad Sani Garba ya sanyawa hannu. Kungiyar…
Read More » -
Tsaro
Babbar Matsalar Da Gwamnatin Buhari Ta Samu Shine Bayyana Samun Nasara Akan Boko Haram Da Wuri, Inji Bulama Bukarti.
Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe Shahararren lauya kuma me sharhi musamman akan harkokin da suka shafi kungiyar Boko Haram, Audu…
Read More » -
Tsaro
Ka Daina Kashewa Sojoji Karfin Gwiwa Da Kalamanka, Hukumar Soji Ta Fadawa Gwamna Zulum.
Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe Hukumar sojojin Najeriya ta gayawa gwamnan jihar Borno, Babagana Unara Zulum ya rika kiyaye kalamansa…
Read More »