-
Kungiyoyi
Ka Sa A Saki Mawakin Da Aka Yankewa Hukuncin Kisa A Kano, Sakon Wasu Sabbin Kungiyoyi 10 Ga Shugaba Buhari
Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe Maganar yankewa matashin Najeriya, Yahaya Umar Sharifai hukuncin kisa da wata kotun shari’ar musulunci a…
Read More » -
Uncategorized
Akwai Yiyuwar Karuwar Rikici Da Yunwa A Yakin Arewa Maso Gabas, Inji Majalisar Dinkin Duniya.
Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe Majalisar dinkin Duniya ta bayyana cewa muddin ba’a dauki wani mataki ba to za’a ga…
Read More » -
Tsaro
Ikirarin Karya Na Obadiah Ya Tabbatar Da Gargadin Da Muka Yi Cewa Wasu Nason Tarwatsa Kasarnan DSS
Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe Hukumar ‘yansandan farin kaya ta DSS ta bayyana cewa ikirarin karya na tsohon mataimakin shugaban…
Read More » -
Ilimi
Kimanin Yara Miliyan 46 Yan Najeriya Ba Sa Zuwa Makaranta A Cewar Hukumar NITDA
Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe Hukumar bunkasa fasahar sadarwar ta zamani ta Najeriya (NITDA), ta bayyana adadin Yara Miliyan 46…
Read More » -
Kasuwanci
Bayan Watanni 4 A Kulle: An Bude Kasuwar Kaduna
Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe Gwamnatin jihar Kaduna da ke arewa maso yammacin Najeriya ta buɗe babbar kasuwar jihar mai…
Read More » -
Shirye-shirye
Gaskiya ‘Yan Film Da Mawaka Sun Kaunaceni Lokacin Da Na Shiga Kannywood, Inji Jaruma Raliya Muhammad.
Ina So Na Zama Fitatciyar Jaruma A Masana’antar Fina Finan Hausa, Inji Jaruma Raliya Muhammad. Jarumar wacce aka haifeta a…
Read More » -
Lafiya
Mun kashe Sama da milyan dari tara 920m domin yaki da corona- Gwamna masari
Gwamnatin jihar Katsina ta kashe kasa N920m domin yaki da cutar Corona tun daga farkon zuwan cutar a cikin jihar.…
Read More »