-
Sana'o'i
Abubuwa Goma Da Dole Sai Ka Daina Tsoronsu Kafin Ka Fara Sana’a.
Mene ne marabar wanda yanzu haka a lokacin nan da nake wannan rubutun yake samun riba, yana mayar da canji…
Read More » -
Tsaro
Boko Haram Na Daukar Sabbin Mayaka, Gwamnonin Arewa Maso Gabas Suka Gayawa Shugaba Buhari
Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe A yaune shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da gwamnonin Arewa Maso gabas da kuma…
Read More » -
Al'adu
Yaren Hausa Ya Zo Na Daya A Gasar Rubutu Inda Turanci Yazo Na 2.
Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe Wata gasar Rubutu da Kamfanin Wikimedia ya saka a ta bayyana sakamakon da aka samu…
Read More » -
Kungiyoyi
Zamu Tsaya Tsayin Daka Don Tabbatar Da Ilimin ‘Ya’ya Mata Da Kananan Yara Inji Gidauniyar SAGFODA.
Sarauniya Girl Care Foundation wata Gidauniya ce mai zaman kanta,wacce ta samu shaida daga Hukumar Kula da Harkokin Kasuwanci da…
Read More » -
Ilimi
Shin Dan Sanda Yana Da Hurumin Da Zai Tsareka A Hanya Ya Cajeka?
Shin Police yana da Hurumin da zai amshe Wayar ka Ko Laptop dinka yayi Searching din su ? -Shin Police…
Read More » -
Wasanni
Babban Burina Shine Na Zarce Messi Na Karya Tarihin Ronaldo A Fagen Kwallon Kafa, Inji Abdul Musa Zubairu.
Zamu tsaya tsayin daka don muga mun taimakawa ƙasarnan don muga ta sami nasarori a fagen ƙwallon ƙafa. Ina so…
Read More » -
Rahotanni
Ya Kamata Talakan Najeriya Ya Farka Daga Bacci…
Yanzu haka ana kan kaddamar da Ɗan takarar Gwamna a garin Benin na jihar Edo, inda Ƴan jam’iyya, shugabanni, makaɗa…
Read More » -
Addini
Kungiyar Kare Muradin Musulmai Ta Nemi Gwamnan Taraba Ya Daina Nunawa Musulmai wariya
Daga Comr Yaseer Alhassan Kungiyar kare muradun Musulman Najeriya(MURIC) ta nemi gwamna Darius Ishaku na jihar Taraba da ya daina…
Read More »