Al'adu

Yaren Hausa Ya Zo Na Daya A Gasar Rubutu Inda Turanci Yazo Na 2.

Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe

Wata gasar Rubutu da Kamfanin Wikimedia ya saka a ta bayyana sakamakon da aka samu inda yaren Hausa yazo na 1.

An samu rubutu da yaren Hausa da aka yi na mata har guda 179 inda Turanci ya zo na 2 da yawan 136.

Shugaban Wikimedia na Najeriya, Olushola Olaniyan ya yabbatar da hakan a ranar Litinin a Legas. Sauran yarukan dake takewa Hausa baya sune na kasar Indonesia sai na Yarbanci sai Inyamuranci.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button