-
Rahotanni
Bazan Iya Tuna Adadin Mutanen Da Na Karshe Ba, Inji Usman Dan Boko Haram Mai Ritaya.
Usman yana daya daga cikin tsoffin yan kungiyar Boko Haram 602, wadanda suka kammala karbar horo domin shirin sake komawa…
Read More » -
Kasashen Ketare
Zuwa Karshen Shekara Za A Sami Rigakafin Covi-19, Dr. Fauci Ya Fadawa Majalissar Dokokin Amurka.
Kwararre a fannin cututtuka masu yaduwa na Amurka Dr Anthony Fauci ya fadawa ‘yan majalisar dokokin Amurka a jiya Juma’a…
Read More » -
Lafiya
‘Yar Gwamna Ta Kamu Da Covi-19.
Gwamnan jihar Ebonyi, Cif David Umahi ya ce ‘Yarsa da wasu mutane uku na kusa dashi sun kamu da cutar…
Read More » -
Uncategorized
Hotunan Barka Da Sallah Daga Rahama Sadau
Jaruma Rahama Sadau Tace Tana Yiwa Kowa Da Kowa Barka Da Sallah. Sannan Kuma Ta Yi Umarni Da Aci Nama…
Read More » -
Tsaro
Rashin tsaro: ‘Yan Najeriya Sun San Cewa Mun Yi Iya Bakin Kokarinmu, Inji Shugaba Buhari.
A yau Juma’a ne Shugaba Buhari ya ce ya yi iya bakin kokarinsa wajen yakar Boko Haram a yankin Arewa…
Read More » -
Ilimi
Bankin duniya Zai bayar da $500m domin ilimin ‘yan mata a Nageriya
Babban bankin duniya ya amince da bayar da taimakon $500m ga ilimin ‘yan mata a Nageriya matasa a jihohi 7…
Read More » -
Rahotanni
Zulum Namijin Duniya: Harin Da Aka Kai Masa Bai Sa Ya Koma Gida Ba, Ya Cigaba Da Aikin Da Yakeyi Na Rabon Kayan Agaji.
Babu shakka idan kana neman jarumin gwamna adali mara tsoro to kanemi gwamnan jihar Borno Prop. Babagana Umaru Zulum. A…
Read More » -
Tsaro
Mutane 15 Ne Suka Jikkata A Harin Da Aka Kaiwa Gwamna Zulum.
A kalla mutane goma sha biyar sun ji rauni a ranar Laraba yayin da ‘yan ta’addar Boko Haram suka kai…
Read More »