-
Al'adu
Mun Dasa Bishiyoyi Dubu Uku A Kano A Wannan Shekarar Ta 2020.
Gidauniyar tallafawa mabukata Daga tushe ta gudanar da dashen bishiyoyi Wanda yawansu yakai 3000 a jihar Kano karkashin shugaban Gidauniyar…
Read More » -
Rahotanni
An Dauroshi An Sakkoshi A Mota Tun Daga Kudu Zuwa Arewa Bayan Ya Shafe Shekaru Ba Tare Da Ya Dawo Ga Iyayensa Ba
Daga Kabiru Ado Muhd. Wannan hoton wani matashi ne daya shafe shekaru shidda 6 a kasar kudu can cikin garin…
Read More » -
Tsaro
An kashe mutane shida, 20 sun Bace a Nasarawa.
Kimanin mutane shida ne wasu ‘yan bindiga da ake zargin Fulani makiyaya ne suka kashe a, Daisy Umaisha Development Area…
Read More » -
Tsaro
Gwamna Zulum Ya Ce Akwai Lauje Cikin Nadi Game Da Yakin Da Akeyi Da Boko Haram.
Gwamna Zulum ya ce ƙoƙarin murƙushe ƙungiyar Boko Haram na shan zagon ƙasa daga wani rukuni na jami’an tsaro. Babagana…
Read More » -
Kasuwanci
Gas Shine Makomar Najeriya, Inji Shugaban Kamfanin NNPC Kyari
Daraktan kula da Kamfanin NNPC, Mele Kyari ya ce iskar gas ce makomar cigaban makamashi a Najeriya. Kyari wanda yake…
Read More » -
Kasashen Ketare
Jiga Jigan Jam’iyyar APC Na UK Da Sauran Kasashen Waje Sun Yabawa Shugaba Buhari Da Hafsoshin Tsaro Saboda Kokarin Da Suke A Yaki Da Hoko Haram.
Jiga-jigan Jam’iyyar APC na UK da dukkanin kasashen waje sun yabawa Shugaba Muhammadu Buhari da Shugabannin tsaro saboda nuna kishin…
Read More » -
Al'adu
Gwamna Zulum Ya Ziyarci Iyalan Sojan Da Fashewar Bom Ta Ritsa Dashi.
Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum Ya Kai Ziyarar Ta’aziyya Gidan Sojan da Bam Ya Kashe a Wajen Aikinsa…
Read More » -
Addini
Ga Masallacin Da Shugaba Buhari Yagina Da Kudin Aljihunsa.
Yaba kyauta tukuici; Hoton masallacin da shugaban kasar Nigeria muhammadu Buhari ya Gina da kudin Aljihun Sa a kauyen Dumurkul…
Read More » -
Mata iyayenmu
Yayi Mata Fyade Lokacin Da Mahaifiyarta Ta Aiketa Kai Abincin Sallah Makwabta.
An zargi Waheed Ogundele da yiwa wata Yarinya fyade lamarin ya faru ne a yankin Ologuneru a Ibadan ta jahar…
Read More »