-
Siyasa
Tsan-tsar Cin Hanci Da Rashawa Da Ke Cikin PDP Ya Sanya Na Fice Daga Cikinta~ Dogara
Tsohon Kakakin Majalisar Wakilai, Hon. Yakubu Dogara, ya ce ya yi murabus daga PDP ne saboda zargin rashin shugabanci na…
Read More » -
Al'adu
Gwamnoni 19 Na Arewacin Najeriya Zasu Cigaba Da Tasa Keyar Almajirai Zuwa Gidajen Iyayensu.
Gwamnonin 19 Na arewacin Najeriya sun ce sun shirya cigaba da mayar da Almajirai jihohinsu na asali. Rahoton ya bayyana…
Read More » -
Siyasa
Yan Kwankwasiyya Sunyi Addu’oi Na Musamman Kan Dan Uwansu da Yabata.
Abubakar Idris (Abu Hanifa Dadiyata) Wani Matashi Ne Dan Asalin Jihar Kano, Mazaunin Jihar Kaduna, Wanda Kuma Malami Ne A…
Read More » -
Siyasa
Masu Sukar Tinubu Hassada Ce Kawai Suke Masa, Inji Hon. Dipo Olounrinu
Wadanda ke sukar burin zama shugaban kasa na 2023 na Jagoran Jam’iyyar APC na kasa baki daya, Bola Tinubu, suna…
Read More » -
Ilimi
Muna Rokon Gwamnati Ta Bude Mana Makarantu- ASOF.
Kungiyar wayar da kan dalibai ta arewacin Najeriya {Arewa students orientation forum} ta roki Gwamnatin tarayya da na Jahohi da…
Read More » -
Siyasa
Muna Da Tabbacin Nasarar Lashe Zaben Jihar Edo, Inji Obaseki.
Gwamnan jihar Edo kuma dan takarar jam’iyyar PDP a zaben gwamna na 19 ga Satumbar, Mista Godwin Obaseki, ya bayyana…
Read More » -
Tsaro
An Kama Uwa Da Ya’yan’ta Da Suka Kware Wajen Garkuwa Da Mutane A Kano.
Da yake yin jawabi, kwamishinan ‘yan sandan jihar kano CP Habu A Sani a hedkwatar rundunar ‘yan sandan jihar kano…
Read More »