-
Siyasa
Anyi Kira Ga Hajiya Fatima Abacha (Gumsu) Data Fito Takarar Sanata A Kano Ta Tsakiya.
Daga Kabiru Ado Muhd. Wata kungiyar matasan jihar kano da sukayi taro a sakatariyar Audu bako dake nan kano sunce…
Read More » -
Tsaro
Gwamnati Ta Yaye Tsoffin ‘Yan Boko Haram 601, Inda Aka Maidasu Garuruwansu.
Gwamnatin Tarayya ta hanyar hedkwatar tsaro ta kasa ta sake daukar tsoffin ‘yan ta’addar Boko Haram 601 wadanda suka hada…
Read More » -
Tsaro
An kama masu Garkuwa da mutane su Takwas a kan Iyakar Najeriya da Kamaru.
Dubun wasu matasa Su Takwas masu garkuwa da Mutane da Fashi da makami, ya cika a kan Iyakar Najeriya da…
Read More » -
Wasanni
Shugaba Buhari Ya Yi Farin Ciki Da Komawar Osimhen Napoli.
Mataimakin jakadan Najeriya a Italiya, Franklin Ogunyemi, ya bayyana cewa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi farin ciki da shawarar…
Read More » -
Wasanni
A Shekaruna 51 Ban Yi Tsufa Da Sake Yin Aure Ba -Ayo Adesanya.
Yar wasan kwaikwayo, Ayo Adesanya, ta ce babu iyakancin shekaru idan ana maganar abokiyar rayuwa. A cikin hirar da ta…
Read More » -
Tsaro
‘Yan Sanda Sun Kama Masu Satar Mutane 4 A Abia.
Rundunar ‘yan sanda reshen jihar Abia ta tabbatar da kamun da rundunar‘ yan sanda ta musamman da ke yaki da…
Read More » -
Ilimi
Jami’ar Skyline Dake Kano Tana Bukatar Ma’aika…
Jami’ar Skyline dake Kanon dabon Najeriya tana sanar da daukacin masu bukatar yin aiki da Jami’ar da su tuntubi hukumar…
Read More » -
Tsaro
Anyi Garkuwa da Mutane biyar, Harda Ispetan Dan Sanda da Kamsila.
A daren Jiya alhamis ne wasu `yan bindiga suka yi garkuwa da Kamsila, Ispetan Dan Sanda da wasu mutane Uku…
Read More » -
Ilimi
NNPC Sun Bude Bada Scholarship Dinsu Ga Daliban Najeriya. Kushiga Kukaranta Yadda Zakuci Moriyar Tsarin.
Kamfanin Shell na Najeriya (SNEPCo) a madadin NNPC suna sanar da daliban Najeriya musamman ma mata cewa sun bude Scholarship…
Read More »