-
Kimiya Da Fasaha
Sabuwar Fasaha: Shin Ko Ka San Cewa Zaka Iya Amfani Da Layin Wayarka Ba Da Ka Sakashi A Wayar Ba?
Fasahar eSIM (Embedded-Subscriber Identification Modules). Ga Masu Amfani Da MTN. Kwana biyu ko uku da suka wuce hukumar kula fannin…
Read More » -
Addini
Sallar Idi: El-Rufa’i Ya Yiwa Al’ummar Jihar Kaduna Bazata.
Shima gwamnan Kaduna Nasir el-rufa’i ya amincewa al’ummar jihar ta Kaduna dasu gudanar da sallar Idi ta babbar salla me…
Read More » -
Ilimi
Ba Za Mu Iya Biyan Bukatun Masu Amfana Da N – Power ba – Inji Gwamnatin Tarayya.
Gwamnatin tarayyar ta ce masu cin gajiyar N-Power sun bukaci a basu kyautar N300bn. Amma, ya bayyana a fili ga…
Read More » -
Ilimi
Ilmin Halittar Dan Tayi Da Annabi Muhammadu { S.A.W } Yazo Da Shi Ya Tabbatar Mana Da Gaskiyar Manzoncinsa – Farfes Keith L. More.
Farfesa Keith L. Moore PhD, DSc, FIAC, FRSM, FAAA, Bijimin malami ne kan ilmin surar ɗan Adam da kuma ilmin…
Read More » -
Tsaro
‘Yan Ta’addan Boko Haram Sun Mika Wuya Ga Sojoji.
Rundunar hadin gwiwa ta sojoji sun karɓi ‘yan ta’addar ISWAP da suka tuba. Rundunar hadin gwiwar Multi National Joint Task…
Read More » -
Kasuwanci
Mun Gano Tsare-tsaren Samar Da Kudade Shiga Na N18tn – Gwamnatin Tarayya.
A ranar Alhamis din da ta gabata ne Gwamnatin Tarayya ta ce ta gano manufofin mai da wadanda ba na…
Read More » -
Mata iyayenmu
Matsalar Fyade:- Ya yiwa `Yar Shekaru 8 Fyade kotu ta Daureshi shekaru 30 a Neja
Wata kotun majistare da ke Minna, jihar Neja, ta yanke wa wani Tsoho Mohammed Sani Umar, daurin shekara 30 a…
Read More » -
Tsaro
Abin Tausayi: Har Da Wanda Saura Kwana Biyu A Daurawa Aure ‘Yan Boko Haram Suka Hallaka.
Acikin yan agajin da yan boko haram suka saki Bidiyon kisan gillar da sukai musu harda Wanda ya rage saura…
Read More » -
Tsaro
Matsalar Tsaro:- Mata Sunyi Zanga Zanga kan Rashin Tsaro a Kaduna.
A Yau alhamis 23 ga watan Yulin, ne Matan a Kudancin Kaduna, sun shiga wata zanga-zangar nuna kyama game da…
Read More » -
Tsaro
Matsalar Tsaro:- `Yan bindiga sunci karensu Ba Babbaka a Katsina.
Rahotanni Sun nuna cewa a Daren Jiya Laraba ya Bindiga sun Shiga Haramar Hukumar Funtu’a. Yan bindigar sunyi ta Harbe…
Read More »