-
Siyasa
Dalilin da ya sa na ki zabar kowane dan takara a lokacin zaben fidda gwani na shugaban kasa na APC – Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana dalilin da ya sa bai fifita kowani dan takarar shugaban kasa ba a lokacin…
Read More » -
Rahotanni
Zan koma aiki a kamfanoni masu zaman kansu – El-Rufai ya ce ba ya neman zama shugaban ma’aikatan Tinubu
Gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, ya ce ba ya neman zama shugaban ma’aikata ga zababben shugaban kasa Bola Tinubu wanda za…
Read More » -
Siyasa
Binani ta yi zargin shirin kaddamar da zanga-zangar nuna adawa da ita
Sanata Aishatu Dahiru Ahmed (Binani), ‘yar takarar jam’iyyar All Progressives Congress, APC a zaben gwamnan jihar Adamawa a 2023, ta…
Read More » -
Siyasa
Allah Kada Ya Bar Najeriya Ta Shiga Siyasar Addini – Gwamna Sule
Gwamnan jihar Nasarawa, Eng. Abdullahi Sule ya roki Allah kada ya bar Najeriya ta shiga cikin rudani na siyasar addini…
Read More » -
Rahotanni
Zanyi mulki irin na Marigayi Umaru Musa ‘Yar-Adua – Tinubu
Zababben shugaban kasa, Asiwaju Bola Tinubu a ranar Juma’ar da ta gabata ya yaba wa marigayi shugaban kasa Umar Musa…
Read More » -
Lafiya
Hukumar Kula da Ma’aikatan Jinya ta kasar Burtaniya za ta binciki ‘yan Najeriya 512 kan sakamakon jarabawar na jabu
Hukumar kula da ma’aikatan jinya da ungozoma ta Birtaniya NMC ta ce za ta binciki rajistar ‘yan Najeriya 512 da…
Read More » -
Rahotanni
Farashin wutar lantarki a Najeriya ya fi na ko ina arha a duniya – Ministan Wuta
Abubakar Aliyu, ministan wutar lantarki, yace farashin wutar lantarki a Najeriya shine mafi arha a duniya. Har yanzu ba mu…
Read More »


