-
Siyasa
Matana 4, ’ya’yana 28, ina da tabbacin zan yi nasarar zama Speaker – Doguwa
A jiya ne shugaban masu rinjaye na majalisa, Alhasan Doguwa, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban majalisar wakilai ta…
Read More » -
Rahotanni
Jakadan Sudan a Najeriya ya bukaci ‘yan Najeriya da aka kwaso da su koma kasar Sudan bayan da rikicin ya kwanta
Muhammad Yusuf, jakadan Sudan a Najeriya, ya bukaci ‘yan Najeriya da aka kwashe su koma kasar da ke arewacin Afirka…
Read More » -
Rahotanni
Matan Najeriya na fuskantar cin zarafi a kasar Iraki
Hukumar hana fataucin mutane ta kasa (NAPTIP) ta ce ana cin zarafin matan Najeriya da ke aiki a matsayin ma’aikatan…
Read More » -
Siyasa
Dalilin da ya sa Kwankwaso bai je kotu ya kalu-balanci zaben shugaban kasa ba, duk da cewa ya fi kowa hujjar yin nasara a kotu – Buba Galadima
Buba Galadima, jigo a jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), ya ce jam’iyyar ba ta kalubalanci sakamakon zaben shugaban kasa…
Read More » -
Kasashen Ketare
Daukar Fansa: Mai tsaron lafiyar minista ya harbe ministan har lahira saboda rashin biyanshi albashi
Charles Engola, karamin ministan Kwadago, aiki da huldar masana’antu na Uganda, mai tsaron lafiyarsa ya harbe shi har lahira. Fred…
Read More » -
Lafiya
An hana shigo da kayan abinci na Indomie ‘special chicken’ a Najeriya – NAFDAC
“An kuma sanar da jama’a cewa, Indomie Instant Noodles ‘Special Chicken Flavour’ ba ta da rijistar NAFDAC domin sayarwa a…
Read More » -
Rahotanni
Buhari zai tafi Landan domin nadin sarautar Sarki Charles III
A yau ne shugaban kasa Muhammadu Buhari zai tafi kasar Birtaniya domin halartar bikin nadin sarautar Sarki Charles III. Yayin…
Read More »


