-
Rahotanni
Ganduje Ya Bukaci Abba Da Ya Kammala Ayyukan Da Bai Kammala Ba
“Na yafe wa wadanda suka zalunce ni kuma su rama mani ta hanyar gafarta mini.” Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi…
Read More » -
Rahotanni
Na ji dadi Tinubu da Shettima za su karbi mulki daga hannun Buhari – Zulum
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya ce ya ji dadin yadda Bola Tinubu, zababben shugaban kasa, da Kashim Shettima, zababben…
Read More » -
Rahotanni
Zababben Gwamnan Jihar Zamfara Ya Nada Kwamitin Karbar Mulki Mai Mambobi 60
Mataimakinsa ya bayyana cewa, kwamitin ya kunshi masu fasaha na yanzu da masu rike da mukaman gwamnati da suka yi…
Read More » -
Siyasa
Arewa ba za ta taba zabar Peter Obi ba saboda ba ma son sa – Bashir Ahmad
Mista Obi, a lokuta da dama, ya yi alkawarin ceto kasar nan, musamman Arewacin Najeriya, daga kangin talauci. A wani…
Read More » -
Addini
Sama da miliyan 2,5 ne suka halarci Sallar Khatm Al-Qur’ani a Makkah
Sama da masu ibada miliyan 2,5 da suka hada da mahajjata Umrah da maziyartai ne suka halarci Sallar da aka…
Read More » -
Ilimi
An sami saɓani tsakanin malaman falaki da kuma cibiyoyin ilmin taurari na Larabawa da na musulmi dangane da ranar Sallah ta bana
Mabambantan ra’ayi na masana falaki a ranar farko ta Idin Al-Fitr ya dogara da abubuwa da dama. RIYADH — An…
Read More » -
Rahotanni
Dambarwar soyayya: An kama wata budurwa ‘yar shekara 21 bisa laifin zambatar wani saurayi dan kasar Jamus Naira miliyan 101 ta hanyar soyayya
“Ta yi alkawarin auren wanda aka damfara, ta gayyace shi zuwa Najeriya domin ziyarce shi a lokuta da dama sannan…
Read More »


