-
Rahotanni
Najeriya za ta kara haraji kan sigari zuwa kashi 50%
Gwamnatin Najeriya ta ce za ta kara harajin da ake sakawa taba sigari daga kashi 30 zuwa 50 cikin 100…
Read More » -
Tsaro
Gwamnatin Buhari ta fitar da wasu dabarun yaki da rashin tsaro na tsawon shekaru biyar
Gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talata a Abuja ta kaddamar da wani shiri na tsawon shekaru biyar don…
Read More » -
Addini
Sama da masu ibada miliyan biyu ne suka halartarci addu’o’i na musamman, domin neman Lailatul Kadr a Masallatan Harami na Makkah da Madina
Hukumar kula da harkokin masallatai biyu masu alfarma ta sanar da samun nasarar shirinta na baiwa muminai damar gudanar da…
Read More » -
Rahotanni
Twitter ya kulle asusun David Hundeyin bayan ya fallasa shaidar Bola Tinubu ta zama dan kasar Guinea
Mista Hundeyin ya bayar da hujjar cewa ya sanya wata takarda ta wani jigo a bainar jama’a, zababben shugaban kasa…
Read More » -
Kasashen Ketare
Ƙididdigar taurari ta nuna cewa Juma’a ita ce ranar Sallah – in ji masanin lokuta
JEDDAH — Wani masani ya bayyana cewa lissafin falaki ya nuna cewa Juma’a ce za ta zama ranar farko ta Idin…
Read More » -
Kasuwanci
Za Biya Tallafin N5,000 Ga Gidaje Miliyan 10 Na Tsawon Wata 6 A Madadin Tallafin Mai – Gwamnatin Tarayya
Gwamnatin tarayya za ta biya Naira 5,000 ga gidaje miliyan 10 na tsawon watanni shida a matsayin tallafi na cire…
Read More »



