-
Labarai
DA DUMI’DUMI: Hukamar zabe ta bayyana Uba sani amatsayin wanda ya lashe zaben Gwamnan jihar Kaduna.
Hukamar zabe Mai zaman kanta INEC ta sanar da Uba sani amatsayin wanda ya lashe zaben Gwamnan jihar Kaduna. Ga…
Read More » -
Labarai
Da dumi’dumi: Ku yi Adalci ku bayyana Sakamakon da Al’umma suka zaba a jihar Taraba ~Sakon Kwankwaso ga Hukumar zabe.
Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso yayi kira ga Al’ummar jihar Taraba da su cigaba da kwantar da hankalinsu tare da zaman…
Read More » -
Labarai
Amurka Za Ta Bada Dala Miliyan 350 Sabon Tallafin Sojin Ukraine
Taimakon ya fito ne daga kudaden da Majalisar Dokokin Amurka ta riga ta bayar. Har ila yau, ya haɗa da…
Read More » -
Labarai
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Bayyana Zaben Gwamnan Adamawa A Matsayin Wanda Bai Kammala Ba (Inconclusive)
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta bayyana zaben gwamnan jihar Adamawa da aka gudanar a ranar 18…
Read More » -
Tsaro
DA DUMI-DUMI: An yi garkuwa da jami’an hukumar INEC a mahaifar Gwamna Matawalle suna kan hanyar zuwa Collation Center na Zamfara
An yi garkuwa da jami’in zabe na zaben gwamnan jihar Zamfara a karamar hukumar Maradun. Lamarin ya faru ne a…
Read More » -
Labarai
Borno: Zulum ya kayar da Jajari na PDP ya ci zabe
An ayyana Babagana Zulum, gwamnan Borno a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan da aka yi ranar Asabar. Jude Rabo,…
Read More » -
Labarai
PDP ta ki amincewa da sakamakon zaben gwamnan jihar Katsina, ta yi barazanar kai kara kotu
PDP ta ce za ta garzaya kotu don amfanin mutanen Katsina. Majalisar yakin neman zaben jam’iyyar Peoples Democratic Party a…
Read More » -
Labarai
Jami’in da ke kula da zabe na jihar Adamawa ya ki amincewa da sakamakon karamar Hukuma na Fufore, ya amince da IReV’s
Da wannan sakamakon, ‘yar takarar APC Aisha Binani tana da kananan hukumomi takwas yayin da Gwamna Umaru Fintiri ya lashe…
Read More » -
Labarai
Kuna kawo tashin hankali a Adamawa A fitar da sakamakon zabe – Atiku ya fadawa INEC
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) na…
Read More » -
Labarai
Jami’an tsaro na cikin shirin ko ta kwana a Kaduna sakamakon tashin hankalin da zai biyo bayan zabe – Gwamnatin Jiha
Gwamnatin jihar Kaduna ta bukaci mazauna jihar da su guji tashin hankali saboda duk hukumomin tsaro a jihar suna cikin…
Read More »