-
Labarai
Muna kan Nazari domin daukar mataki na gaba kan Sakamakon zaben Gwamnan Kano da INEC ta fitar ~Cewar Ganduje.
Gwamnatin Kano ta Bakin kwamishinan yada labarai Garba Mohammed a wata sanarwa Yana Mai cewa Jam’iyyar All Progressives Congress (APC)…
Read More » -
Labarai
Da dumi’dumi kawo Yanzu Abba Gida-Gida ya lashe zaben kananan hukumomi bakwai a jihar Kano.
Dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin jam’iyar NNPP Engr Abba Kabir Yusuf ne kan Gaba bisa ga Sakamakon Dake fitowa…
Read More » -
Labarai
Da dumi’dumi: A Sakamakon Dake fitowa daga mazabu a jihar Kano na cewa Abba Gida-Gida ke kan gaba da kuri’u masu Tarin yawa.
Sakamakon Dake fitowa daga jihar Kano na cewa Engr Abba Kabir Yusuf na jam’iyar NNPP ne ke kan gaba. Ga…
Read More » -
Labarai
Da dumi’dumi Sakamakon mazabu Dake fitowa daga kaduna ya nuna Uba sani ne kan Gaba da tazarar kuri’u masu yawa.
Sakamakon Dake fitowa na wasu sassan Jihar Kaduna na cewa Sanata Uba sani na jam’iyar Apc ne ke kan gaba.…
Read More » -
Labarai
Akwai gazawar shugabanci gaba daya a Najeriya – Amaechi
Tsohon Ministan Sufuri Rotimi Amaechi ya koka kan yadda ake gudanar da mulki a Najeriya. Da yake jawabi a garinsu…
Read More » -
Siyasa
Zaben Gwamna: El-Rufai ya mamaye rumfar zabensa, ya doke PDP
Dan takarar APC ya samu kuri’u 257 yayin da PDP ta samu kuri’u 81 a zaben gwamna. ‘Yan takarar jam’iyyar…
Read More » -
Labarai
Ku Karbi Kuɗin ‘Yan Siyasa Ku Saka A Aljihu, Ku Zabi Ra’ayinku – Huɗubar Buhari Ga Masu Zaɓe Ta Yau
A ranar Asabar din da ta gabata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci masu kada kuri’a da su sanya…
Read More » -
Labarai
Zaben Gwamna 2023: ‘Yan daba sun mamaye rumfar zabe a Legas, sun tarwatsa masu kada kuri’a
Wasu ’yan daba sun mamaye rumfar zabe ta Adejare da ke Ilasa a karamar hukumar Oshodi/Isolo a jihar Legas domin…
Read More » -
Labarai
Kamfanin Jirgin Saman Emirates da ke Dubai ya ce kashi 50% na kudaden shigarsa sun makale a Najeriya
Kamfanin jiragen sama na Emirates da ke Dubai ya sanar da cewa kusan kashi 50% na kudaden shigar sa sun…
Read More » -
Labarai
Na’urorin BVAS guda 22 sun bata a jihar Rivers
•Muna da isassun injinan zabe – INEC ta tabbatar Kimanin kashi 22 na tsarin tantance masu kada kuri’a, BVAS, a…
Read More »