-
Lafiya
Ɗaya daga cikin membobin kungiyar “Arewa Media Writers” ya kaddamar da sabon asibiti a Jihar Taraba, domin ya saukakawa al’ummar Jihar
A yammacin ranar Lahadi 07/03/2021 Shugaban ƙungiyar “Arewa Media Writers” reshen jihar Taraba Malam Osama Bello Isa Jalingo, ya jagoranci…
Read More » -
Tsaro
Ina cikin wadanda aka sace, na biya kuɗin fansa don a saki ’ya’yana maza, ba ni da hannu a ta’addanci da garkuwa da mutane, cewar Wakili shugaban Fulani.
Shugaban Fulani, Iskilu Wakili, wanda kungiyar Oodua Peoples Congress da sauran jami’an tsaro suka kama a Kajola, yankin Ibarapa na…
Read More » -
Tsaro
Za mu bawa ƙungiyoyin ‘yan banga manyan bindigu domin su yaki ‘yan ta’adda da masu garkuwa da mutane, in ji gwamnan jihar Neja.
Gwamna Abubakar Sani Bello ya yi alkawarin baiwa kungiyar ‘yan banga a jihar Neja bindigogi domin ba su damar tunkarar’…
Read More » -
Kimiya Da Fasaha
Matashiya ‘yar jihar Kano ta kirkiro App na android domin bada rahoton lamarin fyade.
Wata budurwa ‘yar asalin garin Kano, Sa’adat Aliyu ta kirkiro wani manhaja ta android mai suna ‘Helpio App’ domin gabatar…
Read More » -
Tsaro
Sojojin Nageriya sun kashe ‘yan Bindiga mutun Hudu a jihar kaduna.
Jami’an tsaro a Kaduna sun tabbatar da kashe akalla ‘yan bindiga hudu a wani kwanton bauna da aka yi a…
Read More »