-
Labarai
Burinmu ba zai Cika ba sai anyima kowa Allurar Rigakafin CoronaVirus a Nageriya ~El Rufa’i.
Gwamna Malam Nasiru Ahmad El Rufa’i Yace A yau hukumomin mu na lafiya a jiharmu ta kaduna sun fara bayar…
Read More » -
Labarai
KAMA MAHADI: Na rantse da Allah Harda Buhari Babu Wanda zai iya rantswa da Alkur’ani Cewa shi ba barawo bane ~Sheikh Gumi.
Shararran malamin Addinin Muslunci Sheikh Dr Ahmad Gumi ya kalubalanci Shugabanin Nageriya inda malamin ya suffantasu da barayi dukiyar haramun…
Read More » -
Labarai
Da Dumi Dumi ‘yan bindiga sun kashe mutun Sha uku a Maradun Dake Jihar zamfara.
Wasu daliban da ke karatu a wata makarantar sakandare a garin Damaga, da ke karamar hukumar Maradun, ta Jihar Zamfara,…
Read More » -
Labarai
A Jihar kaduna Babu afwa tsakaninmu da ‘yan ta’adda ~Inji El Rufa’i
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya sake jaddada kudurinsa na kin tattaunawa da ‘yan bindiga, Yace ba kuma zai…
Read More » -
Labarai
Zargin Zambar Bilyan N1.4bn Shugaban EFCC Bawa ya gurfana a gaban Kotu a Lagos.
Shugaban Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arziki Tu’annati, EFCC, Abdulrasheed Bawa ya bayyana a gaban wata babbar kotu da ke…
Read More » -
Labarai
FANSA | Jami’an Kwastam Sun Tallawa ‘Yan Bindiga Da Buhunan Shinkafa.
Yadda jami’an kwastam suka baiwa ‘yan bindiga buhunan shinkafa don su kubuta daga hannun yan garkuwa. Wani babban jami’in hukumar…
Read More » -
Labarai
Buhari ya tura Sojoji dubu 6,000 zamfara ya basu umarnin kawo karshen ‘Yan ta’adda a wata biyu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da tura karin sojoji 6,000 zuwa Zamfara a kokarin samar da dawwamammen zaman lafiya…
Read More » -
Labarai
Sojojin Nageriya sun kashe ‘yan ta’addan Boko Haram mutun 33 a Borno.
Dakarun na Special Forces Brigade a jihar Borno sun fatattaki mayakan Boko Haram sun kashe 33 a Chikingudu, wani gari…
Read More » -
Labarai
‘Yan Bindiga sun Sace mutun talatin 30 a karamar Hukumar Sabuwa ta jihar katsina.
Rahotanni sun bayyana mana cewa yan bindiga sun shiga kauyen Katsalle dake mazabar Rafin Iwa cikin karamar hukumar Sabuwar jihar…
Read More » -
Rahotanni
Ta fita kafin ta dawo gobara ta kashe ‘ya’yanta guda hudu..
“Da muka shiga sai muka tarar da gawawwakin yaran a dakin, sai banbarosu mukai” cewar wani ganau. Lamarin ya faru…
Read More »