Tsaro
Boko Haram: An Gano Gawar Kwamanda Yau…

Daga Ahmed T. Adam Bagas
Daga Karshe dai angano Gawar Aramma Kwamandan Kato dagora a Borno.
Kwamandan dai Ya gamu da ajalinsa Ne Jiya Asabar lokacinda Suka rako motocin Fasinja Sai Yan Boko Haram din suka musu Kwanton Bauna, Yan Ta’addan Sunyi mumman Hari Lokacin a Hanyar Damboa ta Jahar Borno.
Maran dai sun hallaka mutane da dama Sun Gudu da wasu.
Mamacin Dai ba’a ga gawarsaba tun Jiya Sai Yau Aka ga gawarsa a Garin Damboa, Kafin Ya rasu Shine Kwamandan yan Kato da Gora na Yankin Wato (C- J.T.F).
Muna masa Addu’ar Allah ya masa Rahama.
