Addini
-
Kungiyar Izalah Tayi koyi da mawaki Rarara, itama ta bawa masoya Account lamba da za’a tura masu kudi..
Kungiyar Izalatul bidi’a itama tabi sahun mawaki Rarara tayi Kira ga Al’umma musilmin Nageriya Kan su karkata Hankalin Kan tura…
Read More » -
Abinda Na Fadawa Shugaban Amurka, Trump, Lokacin Da Ya Zarge Ni Da Kashe Kiristoci —Buhari
Buhari ya ce ya bayyana wa takwaransa na Amurka cewa kashe-kashen Kiristoci a Najeriya ba shi da nasaba da kabilanci…
Read More » -
Da Alama An Kusa Zartarwa Yahaya Sharif-Aminu Wanda Yayi Batanci Ga Annabi A Kano Hukuncin Kisa…
Kokarin daukaka kara kan hukuncin kisan da aka yanke wa mawaki, Yahaya Sharif-Aminu, ya ci tura a ranar Talata yayin…
Read More » -
Tunda Ka Kasa Magana Akan Wanda Aka Yankewa Hukuncin Kisa A Kano Ba Zamu Zabe Ka Ba, ‘Yan Kudu Suka Fadawa Atiku.
Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe Wasu ‘yan Kudancin Najeriya da dama na caccakar tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar…
Read More » -
Gwamna Ganduje Yakamata A Yankewa Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya, Martanin Aisha Yesufu Akan Sa Hannun Kashe Wanda Yayi Batanci Ga Annabi.
A cikin wani sakon twitter, Aisha Yesufu ta ce ya kamata a yankewa gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje hukuncin…
Read More » -
Gwamnan Ganduje Ya Goyi Bayan Hukuncin Kisa Ga Wanda Yayi Batanci Ga Annabi.
Gwamnan Jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya goyi bayan hukuncin kisa, da aka zartarwa Mawakin nan, Wanda aka samu…
Read More » -
Domin kishin Annabi Muhammadu S.a.w ka shiga kayi Repotin ga mai kwamfanin Facebook kan masu batanci ga Annabi s.a.w
munyi wannan rubutune tare da saka maku links din mai kwamfanin Facebook domin kishin tare nuna bacin rai ga masu…
Read More » -
Musulmai Daga Sassan Duniya Suna Ta Aikawa Da Sakon Fadakarwa Ga Mai Kamfanin Facebook, Akan Rufe duk Wani Shafi Da Ake Taba Janibin Annabi Muhammadu (S.a.w) Da Sahabbai Da Addinin Musulunci.
An bukaci dukkanin Wani Musulmi da ya yi kwafin salon sakon dauke da sunanshi da adireshin shi ya watsa a…
Read More » -
Kasar Ingila Zata Bibiyi Shari’ar Wanda Yayi Batanci Ga Annabi (s.a.w), Ta Ce Abar Kowa Yarika Fadin Ra’ayinsa.
Kasar Ingila Ta Yi Allah Wadai Da Hukuncin Kisa Kan Wanda Ya Yiwa Annabi (SAW) Batanci A Kano Inda Tace…
Read More » -
Ganduje Ya Bai Wa Ma’aikatan Kano Hutun Sabuwar Shekarar Musulunci.
Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe Gwamnatin Jihar Kano ta ayyana gobe Alhamis a matsayin ranar hutun ma’aikata a jihar albarkacin…
Read More »