Addini
-
Kungiyar Lauyoyi Musulmai Ta Goyi Bayan Hukuncin Kisa Kan Wanda Yayi Batanci Ga Annabi Muhammadu S.A.W.
Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe A sanarwar da shugaban kungiyar reshen jihar Kano Muhammad Sani Garba ya sanyawa hannu. Kungiyar…
Read More » -
Lokaci Ya Yi Da Za Ka Bayyana Mana Kishinka Ga Addinin Musulunci Ta Hanyar Saka Hannu A Takardar Hukuncin Kisan Da Aka Yankewa Matashin Da Yayi Batanci Ga Ma’aiki, Sakon Alkanawi Ga Ganduje.
Wani Matashin Dan Jarida a jihar Kano Sabiu Danmudi Alkanawi ya yi kira ga gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar…
Read More » -
Hukumar Aikin Hajjin Adamawa Ta Mayar Da Miliyan N53 Ga Mahajjata 46 Da Suka Yi Niyyar Hajjin Shekarar 2020.
Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe Hukumar Kula da Mahajjata ta Jihar Adamawa ta mayar da kudi N53,035,000 ga mahajjata 46…
Read More » -
Batanci Ga Annabi: Ka Gaggauta Saka Hannu A Takardar Hukuncin Kisan, Sakon Majalisar Limaman Kano Ga Ganduje.
Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje Majalisar Limamam Jihar Kano Sun Nemi Ganduje Ya Rattaba Hannun A Kan Takardar…
Read More » -
Mutane Sun Yi Caa Akan Hadimin Shugaban Kasa, Bashir Ahmad Saboda Yace Yana Goyon Bayan Hukuncin Kisa Kan Wanda Yayi Batanci Ga Annabi.
Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe Bayan da kotu shari’ar musulunci a Kano ta yankewa wani matashi, Yahaya Aminu Sharifai hukuncin…
Read More » -
Yanke Hukuncin Kisa Saboda Batanci Take Hakkin Dan Adam Ne, Inji Wata Musulma Me Rajin Kare Hakkin Mata.
Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe A jiyane dai muka ji cewa wata kotun shari’ar Musulunci dake Hausawa, Kano ta yankewa…
Read More » -
Kungiyar Kare Muradin Musulmai Ta Nemi Gwamnan Taraba Ya Daina Nunawa Musulmai wariya
Daga Comr Yaseer Alhassan Kungiyar kare muradun Musulman Najeriya(MURIC) ta nemi gwamna Darius Ishaku na jihar Taraba da ya daina…
Read More » -
Social Distancing Ko Rainin Wayo Da Fada Da Addini?
Daga Kais Dauda Sallau Wai a hakan za a zo Kaduna ana yi mana muzurai, ana rufe mana gurin Ibadunmu…
Read More » -
Shugabannin Kungiyar Kiristocin Jahohin Arewa 19 Sun Yi Allah Wadai Da Harin Da Aka Kaiwa Mabiyansu A Jihar Kaduna.
Daga Bappah Haruna Bajoga. Shugabannin kungiyar kiristocin jahohin Arewa 19 sun yi ALLAH wadai da harin da aka kaiwa mabiyan…
Read More » -
Ga Masallacin Da Shugaba Buhari Yagina Da Kudin Aljihunsa.
Yaba kyauta tukuici; Hoton masallacin da shugaban kasar Nigeria muhammadu Buhari ya Gina da kudin Aljihun Sa a kauyen Dumurkul…
Read More »