Addini
-
Sarkin Musilmi yayi wasika ga Musilman Nageriya
Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Saukar Abubakar, ya gargadi musulmai a kasar da su kiyaye bikin mai zuwa na…
Read More » -
Sallar Idi: El-Rufa’i Ya Yiwa Al’ummar Jihar Kaduna Bazata.
Shima gwamnan Kaduna Nasir el-rufa’i ya amincewa al’ummar jihar ta Kaduna dasu gudanar da sallar Idi ta babbar salla me…
Read More » -
Majalisar Wakilai Zata Yunkuro Kan Makarantun Allo.
Majalisar tarayya zata fara tattauna yadda makarantun Allo zasu samu kulawa irin na makarantun Boko a Kasar Nan. Majalisar wakilan…
Read More » -
Hukumar Alhazai Ta Jihar Kano Ta Baiwa Maniyyatan Aikin Hajjin Bana Zabi Biyu.
Ko a mayarwa da mutum kudin Sa, ko kuma a barwa hukumar aikin hajjin ta ajiye har zuwa aikin hajjin…
Read More » -
Za’a Bude Masallacin Makkah A Ranar Lahadi
Daga Haidar H Hasheem Kano Hukumomi a Saudiyya, sun ce za’a bude masallacin Makka a ranar Lahadin nan, bayan shafe…
Read More » -
Ba Zamu Hana Karatun Alkur’ani da almajirai ba
Gwamnoni hudu da sukace a jiharsu bazasu hana almajiranci baGwaman jihar borno babagana umara zullum.Gwaman Jihar Zamfara Bello matawallen.Gwaman jihar…
Read More » -
Ma’anar kalmar almajiri Kashi na biyu
Daga Marubuciya Khadija Garba sabusi Kamar yadda na fada muku a baya zuwan Boko shine ya rikirkita harkar Makaratun Allo…
Read More » -
Almajiri ba abin wulakantawa bane
Hoton Sheikh Dahiru Usmab Bauchi Daga Marubuciya Khadija Garba Sanusi Kalmar “Almajiri”, kalma ce ta Hausa wacce ta ke nufin…
Read More » -
Rashin Tsari ne Ya Jefa Makarantun Allo A Matsala Inji Shekarau
Rashin Tsarin ne Ya Jefa Makarantun Allo Acikin Matsala, A cewar Mal.shekarau Daga Abdulrashid Abdullahi,Kano Tsohon Gwamnan Jihar Kano Sanata…
Read More » -
An samu Rashin Fahimtar juna Tsakanin sarkin Musilmi da sheikh Dahiri bauchi
Ganin watan Shawwal ya kawo Babban rarrabuwar kan al’umma yan uwa mabiya addinin islama a Nageriya Sheikh dahiru usman bauchi…
Read More »