Uncategorized
-
An Yabawa Gwamnatin Jihar Neja Kan Korar Ma’aikata 80 A Jihar.
A makon da ya gabata ne gwamnatin Jihar Neja, karkashin jagorancin Abubakar Sani Bello, ta zakulo mutane tamanin da suka…
Read More » -
Karancin Kudade Ne Yasa Aka Cire Tallafin Mai, Inji Gwamnatin Tarayya.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, karancin kudade ne yasa ba za a iya ci gaba da biyan tallafin mai ba,…
Read More » -
Na Sanya Hannu A Biya Masu Cin Moriyar Shirin N-Power Rukuni Na A/B Dukkanin Hakkokin Su Da Suke Bin Gwamnatin Tarayya~Minista Sadiya Umar Farouk.
Ministar Harkokin Agaji da Jinƙai, Sadiya Umar Farouq, ta amince a yi biya na ƙarshe ga ‘yan rukuni biyu na…
Read More » -
Juyin Mulki: Kanal Din Soja Assimi Giota Ya Bayyana Kansa A Matsayin Sabon Shugaban kasar Mali.
Kanal din soja, Assimi Giota ya bayyana kasa a matsayin shugaban kungiyar sojoji masu ceto ‘yan kasr Mali da suka…
Read More » -
Majalisar Koli Ta Shari’ah Ta Bukaci Ganduje Ya Gaggauta Yanke Hukuncin kisa Akan Matashin Da Yayi Batanci Ga Ma’aiki.
Majalisar koli ta Shari’ah a Najeriya (SCSN) ta yi kira ga gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje da ya…
Read More » -
Yanzu Haka Shugaba Buhari Yana Ganawa Da Tsohon Shugaban Jam’iyyar APC Adams Oshiomhole A Villa
Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe Shugaban kasa Muhammadu Buhari a yanzu haka yana ganawa da tsohon shugaban jam’iyyar All Progressives…
Read More » -
Akwai Yiyuwar Karuwar Rikici Da Yunwa A Yakin Arewa Maso Gabas, Inji Majalisar Dinkin Duniya.
Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe Majalisar dinkin Duniya ta bayyana cewa muddin ba’a dauki wani mataki ba to za’a ga…
Read More » -
Hanan Buhari Zata Angwance Da Mashawarcin Gwamnan Legas.
Biki bidiri burede.. Yar gidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, Hanan Buhari za ta Angwance da mai bawa tsohon gwamnan Jihar…
Read More » -
‘Yan Sanda Sun Kama Membobin Kungiyar IPOB 67 A Imo.
Rundunar ‘yan sanda a jihar Imo ta ce ta kame wasu mutane 67‘ yan asalin yankin Biafra da aka kebe.…
Read More » -
Da Matashin Da Aka Yankewa Hukuncin Kisa Saboda Batanci Ga Ma’aiku Da Wadanda Suka Yanke Masa Hukuncin Duk Kafirai Ne, Inji Shekau.
Shi kuma shugaban haramtacciyar kungiyar nan ta boko haram wato Abubakar shekau daya tashi yin magana akan matashin da aka…
Read More »