-
Kungiyoyi
Ku Daina Tunzura ‘Yan Najeriya Da Maganganun Marasa Kyau -Gargadin Wata Kungiya Ga Obasanjo Da Soyinka.
Wata kungiyar farar hula Mai suna (CSO), Citizens Action for Good Governance (CAGG), a ranar Alhamis, a Abuja ta yi…
Read More » -
Rahotanni
Shehu Sani Ya Caccaki Gwamna Masari Kan Kudurinsa Na Rabawa ‘Yan Ta’adda Gonaki Da Rumfunan Kasuwa A Jihar.
Shehu Sani, tsohon dan majalisar dattijai a majalisar dokoki ta 8 ya soki dabarun da gwamnatin jihar Katsina ke da…
Read More » -
Tsaro
‘Yan Bindiga Sun Kashe DPO Sunyi Awon Gaba Da wasu Bindigun A jihar Sokoto.
Zaman lafiya a karamar hukumar Tangaza ya tabarbare, a daren jiya ne wasu da ake zargin ‘yan fashi ne suka…
Read More » -
Kasuwanci
Gwamnatin Buhari Zata Siyar Da Matatun Mai Guda Hudu Da Kasarnan Take Dasu.
Gwamnatin Najeriya karkashin Mulkin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, tace zata saida Matatun mai guda hudu da kasarnan take tunkaho dasu.…
Read More » -
Rahotanni
Shugabannin Izala Ne Yakamata Su Fito Su Fadawa Buhari Gaskiya, Inji Aisha Usman Golden.
Malama Aisha Usman ta kala-balanci shugabanni Ƙungiyar Izala akan fadawa shugaban kasa Muhammadu Buhari gaskiya saboda irin rawar da suka…
Read More » -
Zamantakewa
Takaitaccen Bayani Akan Jari-Hujjar wasu matasa
A mafi yawan lokacin idan mutum yana matashi, ra’ayin gurguzu (socialism) yafi shiga ransa. Bayan ya girma sai ya koma…
Read More » -
Tsaro
Duk Wanda Yake Da Bindiga Kowacce Iri Ce Ya Mikata Ga Hukumar ‘Yan Sanda~ Rundunar ‘Yan Sanda.
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Neja ta bukakaci duk wanda ya mallaki Bindiga ya mikata ga Hukumar ‘Yan Sanda Ta kusa…
Read More » -
Siyasa
Kai Ba Dan Dimokradiyya Bane, Fusatattun ‘Yan Nijeriya Suka Gayawa Tinubu Akan Kalaminsa Ga Obaseki.
A ranar Talata ne Tinubu ya roki masu zabe a Edo da su yi watsi da Gwamna Obaseki, wanda ke…
Read More »