-
Rahotanni
Zargi: Shugabar Hukumar da’ar ma’aikata ta tarayya Farida Dankaka ta sayar da guraben ayyuka a ma’aikatu da hukumomin Gwamnatin Tarayya kan kudi N750,000 zuwa Naira miliyan 7
Farida Dankaka, FCC “Masu neman aikin suna biyan Naira 750,000 zuwa Naira miliyan 7 ya dandanta da inda ake neman…
Read More » -
Tsaro
Yanzu-yanzu: Yan bindiga sun kashe sojoji 7 da ‘yan banga 20 a Zamfara
Sojojin Najeriya bakwai da suka hada da dan sanda daya, da kuma ‘yan banga 20 da suke yin yaki tare…
Read More » -
Kimiya Da Fasaha
Google ya ce yanzu ‘yan Najeriya za su iya biyan Naira a Play Store
Shugaban Google, Sundar Pichai A ranar Laraba ne Google ya sanar da cewa yanzu ‘yan Najeriya za su iya biyan…
Read More » -
Siyasa
INEC ta hana shaida na Adamawa REC Yunusa Ari gabatar da shaida a kotun – Binani
A’isha Binani, ‘yar takarar gwamna a jam’iyyar APC a Adamawa, ta ce hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC)…
Read More » -
Rahotanni
Sarakunan garganiya na karamar hukumar Bassa sun jinjinawa kokarin yaki da talauci da rashin aikin yi da gidauniyar Unity Foundation ke ci gaba da yi a jihar Plateau
Sarakunan garganiya na karamar hukumar Bassa sun jinjinawa kokarin yaki da talauci da rashin aikin yi da shaharrarriyar gidauniyar nan…
Read More » -
Tsaro
Tashin Hankali: An kama wasu da ake zargin ‘yan Boko Haram ne suna yunkurin kai hari gidan Atiku da wasu wurare a Yola
Wadanda ake zargin, an mika su ga sojoji ranar Litinin, in ji ofishin jagoran ‘yan adawa. Muna sanar da al’ummar…
Read More »



