-
Labarai
Abin da zan yi idan Tinubu ya ba ni mukami – Wike
Tsohon gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya bayyana abin da zai yi idan shugaba Bola Tinubu ya ba shi mukami.…
Read More » -
Labarai
Rusau: Kamfanin Lamash Properties Limited wanda ya yi gini a Daula Hotel ya yi barazanar daukar matakin shari’a a kan gwamnatin Kano, inda ya ce za ta biya shi diyyar Naira biliyan 10 kan lala musu dukiya.
Mai gina otal din Daula, Lamash Properties Limited, ya yi barazanar daukar matakin shari’a a kan gwamnatin Kano, inda ya…
Read More » -
Labarai
Tambarin Dangote ya zama abin burgewa da ban sha’awa a Afirka karo na 6 a jere
An bayyana tambarin Dangote a matsayin tambarin da aka fi sha’awa a Afirka a cikin manyan kamfanoni 100 na nahiyar…
Read More » -
Labarai
EFCC ba ta da ikon binciken yadda aka kashe kudin asusun Zamfara, inji kotu
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Gusau, jihar Zamfara, ta ce Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin…
Read More » -
Labarai
Tsoffin gwamnoni hudu sun fuskanci koma baya bayan mako guda da barin ofis
Kwanaki kadan bayan kaddamar da sabbin gwamnoni 28 da masu dawowa a fadin shiyyoyin siyasar kasar nan guda shida, an…
Read More » -
Labarai
Gwamnatin Kano Ta Ruguza Wasu Gine-gine Domin Kwato Filayen Jama’a
Dangane da umarnin gwamnan, an fara rusa ginin ne da sanyin safiyar Lahadi a filin wasa na Race Course, inda…
Read More » -
Labarai
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 10 A Wani Sabon Harin Zamfara
Sojoji sun kwato bindigogi kirar AK-47 guda biyu, alburusai, shanu, awaki da jakuna da ba a tantance adadinsu ba. Wasu…
Read More » -
Labarai
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari kan ayarin motocin Gwamna Yahaya Bello tare da raunata wasu jami’an tsaro
Gwamnatin Kogi a ranar Asabar ta ce wasu ‘yan bindiga sun kai wa ayarin motocin Gwamna Yahaya Bello hari a…
Read More » -
Labarai
Kotu ta ci tarar ‘yan sanda Naira miliyan 100 bisa kamawa da kashe wani mai muzaharar ‘Free Zakzaky’ a Abuja
Babbar kotun tarayya a Najeriya ta ce kama Ja’afar Muhammad da jami’an ‘yan sandan Najeriya suka yi a asibitin koyarwa…
Read More » -
Labarai
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC ta kama tsohuwar minista Tallen bisa zargin almundahanar N2bn
Jami’an hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC sun yi wa tsohuwar ministar harkokin…
Read More »