-
Tsaro
‘Yan bindiga sun sace Ɗalibai a makarantar sakandaren ‘yan mata ta gwamnati, da ke Jangebe a karamar hukumar Talata Mafara ta jihar Zamfara.
An ce ‘yan bindigar sun isa makarantar da misalin karfe 1 na dare kuma suka loda’ yan matan a cikin…
Read More » -
Addini
Cikin Bidiyo: Gwanin sha’awa da burgewa, yadda matashiya Maryam MT take rangada zanen sunan Annabi Muhammadu (s.a.w) mai kayatarwa.
Cikin Bidiyo: Gwanin sha’awa da burgewa, yadda matashiya Maryam MT take rangada zanen sunan Annabi Muhammadu (s.a.w) mai kayatarwa. Maryam…
Read More » -
Kungiyoyi
Muna farin ciki da yajin aikin kai kayan abinci yankin kudu da ‘yan kasuwarmu sukayi – Arewa Media Writters.
Kungiyar Masu Kayan Abinci Na Arewa, Sun Shiga Yajin Aikin Kai Kayan Abinci Yankin Kudu …Kungiyar “Arewa Media Writers” tana…
Read More » -
Tsaro
Shekau ya saki bidiyo kan batun kwace gonarsa da ke dajin Sambisa.
Shugaban ‘yan boko haram Abubakar shekau ya fitar da wani sabon faifen odiyo, inda aka jiyo shi yana karyata wani…
Read More » -
Tsaro
Na canza shawara, daga yanzu babu afuwa ga ‘yan Fashi da kuma ‘yan Boko Haram, in ji Shugaba Bihari.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya canza shawara, ya ce daga yanzu babu afuwa ga ‘yan Bindiga da kuma ‘yan boko…
Read More »